1/3
Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifan mp3 screenshot 0
Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifan mp3 screenshot 1
Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifan mp3 screenshot 2
Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifan mp3 Icon

Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifan mp3

AdamsDUT
Trustable Ranking IconDipercayai
1K+Muat turun
74.5MBSaiz
Android Version Icon4.1.x+
Versi Android
2.5(06-11-2020)Versi terkini
-
(0 Ulasan)
Age ratingPEGI-3
Muat turun
ButiranUlasanVersiMaklumat
1/3

Perihal Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifan mp3

Wannan application na dauke da karatun babban malamin sunna wato Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifan, wanda yayi suna wajen yadda addinin Allah a gida da kuma wajen Nigeria.A cikin wannnan application akwai wasu daga cikin zababbun lectures da nasihu da malam ya gabatar a warure daban-daban.Muna aduar Allah (S.W.A) ya kara taimakar malam wajen irin kokarin da yakeyi a wajen yadda addinin sa.Mu kuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da duk kan abin da muka saurara.


Bayan karatutuka na Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifan mp3 za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar haka


sheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3,sheikh Jafar Mahmud Adam tafser,sheikh Mohammmad Abani Zaria audio mp3,

sheikh Mohammmad Abani Zaria lectures,sheikh Ali Isah Fantami lectures,sheikh Ahmad sulaiman quran recitation,

sheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3,sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitation,Sheikh ibrahim Aminu daurawa lectures,

Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi,sheikh mohammad bin usaman kano lectures,

sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu ,sheikh haruna kabiru gombe.


Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.

Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.


Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifan mp3 - Versi 2.5

(06-11-2020)
Versi lain
Apa yang baruNew version with new features

Belum ada ulasan atau rating lagi! Untuk berikan ulasan yang pertama, sila

-
0 Reviews
5
4
3
2
1

Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifan mp3 - Maklumat APK

Versi APK: 2.5Pakej: com.andromo.dev653890.app652484
Keserasian Android: 4.1.x+ (Jelly Bean)
Pemaju:AdamsDUTKebenaran:7
Nama: Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifan mp3Saiz: 74.5 MBMuat turun: 88Versi : 2.5Tarikh Diterbitkan: 2021-02-05 23:42:48Skrin Min: SMALLCPU yang disokong:
ID Pakej: com.andromo.dev653890.app652484Tandatangan SHA1: E4:47:63:A6:69:EA:E7:06:12:1C:8F:C5:37:00:94:65:9A:31:0C:9BPemaju (CN): Andromo AppOrganisasi (O): "Andromo.com LLokasi (L): Negara (C): CANegeri/Bandar (ST): MBID Pakej: com.andromo.dev653890.app652484Tandatangan SHA1: E4:47:63:A6:69:EA:E7:06:12:1C:8F:C5:37:00:94:65:9A:31:0C:9BPemaju (CN): Andromo AppOrganisasi (O): "Andromo.com LLokasi (L): Negara (C): CANegeri/Bandar (ST): MB

Versi Terkini Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifan mp3

2.5Trust Icon Versions
6/11/2020
88 muat turun74.5 MB Saiz
Muat turun